Kwankwaso Ya fasa Kwai a bainar jama'a

Share
Embed
 • Loading...
 • Published on:  Tuesday, March 20, 2018
 • Hausa film
  #HaliDubu #HausaMovies #HausaSongs #HausaFilms #HausaComedy #HausaMusic #HausaMusic2018 #Hausa #Arewa #AREWA24
 • Source: https://youtu.be/5KalWD_UvXE
Loading...

Comment

 • Hassan Abdullahi

  Hassan Abdullahi

   7 days ago +1

  Allah yatsare mu sai kwankwaso Allah yayi maka Albarka Dan musa

 • Abdullah Naibi

  Abdullah Naibi

   14 days ago +1

  Kubarsu da IPad Allah

 • wada wadata

  wada wadata

   28 days ago +1

  Tir da irin wannan fitsara. An cucemu a Kano wallahi

 • shamsuddin muhd

  shamsuddin muhd

   28 days ago

  Slm

 • abduashura abdollahi

  abduashura abdollahi

   1 months ago +1

  Good evening my brother s and thanks for having me in your class today

 • Mustapha Salisu Ikon Allah Mustapha Salisu

  Mustapha Salisu Ikon Allah Mustapha Salisu

   1 months ago

  Allah ya samudace

 • Ali Abubakar

  Ali Abubakar

   1 months ago +1

  Allah ya shirya, ynx kam komai ya wuce aii, sai Adai a kiyayi gaba

 • Saeed Abdullahi

  Saeed Abdullahi

   1 months ago +2

  Ina goyon bayanka, wlh ganduje daqiqine komai nashi na hauka Yana kallo 'yarshi take hk😢

 • Musa kabir Yusif

  Musa kabir Yusif

   1 months ago +1

  Allah ya kyauta

 • big jay magic mohammed

  big jay magic mohammed

   1 months ago +1

  Pls take not. Ever man for himself. Jare...

 • Abubakar A Idriss allah yadda muxauna lafia

  Abubakar A Idriss allah yadda muxauna lafia

   1 months ago +1

  Allah yakyauta

 • Mahamane Rabiou Hamissou Mamane

  Mahamane Rabiou Hamissou Mamane

   1 months ago +1

  Gaskia saï mutche allah ya shirya

 • Shamsu Madaki

  Shamsu Madaki

   1 months ago +1

  Allah ya kyauta

 • Aunty m and m Aunty m and m

  Aunty m and m Aunty m and m

   1 months ago

  To ku ina ruwanku kowa yayi na gari kansa

 • abdulrahman salisu

  abdulrahman salisu

   1 months ago +1

  Allah y kiyaye Allah y shiryar damu Kan hanya madaidaiciya ameeen

 • Khairrat Bala

  Khairrat Bala

   1 months ago

  Ko kune haka zakuyi karya kake yi kuma kuka samu haka za kuyi mallan kuma ba Allah kuke tsoroba
  Karyane abaki ne kawai wai Dan kusa mu karbuwa wurin jamma.A
  Toh mun gano ku Bama yin kwankwasiya

 • Aisha Garba

  Aisha Garba

   1 months ago +1

  Allah yasa mu dace

 • bashir bashir

  bashir bashir

   1 months ago +1

  Allah Zetasheku A Kiyama Yamuku Hisabi Domin Zaka yi Bayani

 • yaman uzaifa

  yaman uzaifa

   1 months ago +1

  Allah shekiyayi amin

 • Bello Mukhtar

  Bello Mukhtar

   1 months ago +6

  Ni bana yin siyasa ballantana ace hassada nakeyi kuma ni ba 'yar Kano bace amma wannan aure bai dace da tsarin musulunciba gabaki daya gaskiya wllh wasu musulman suna bata musulunci wannan ai isgilancine ma akewa addinin musulunci Allah ya ganar dasu da mu baki daya amma insha Allah aurennan bazaiyi albarkaba